Dukkanin ayyuka suna karkashin Domain
http://api.noorinternational.net
Kuma domin iyakance yare, dole ne a iyakance languageld daga masu zuwa Kamar yadda ya zama dole a shigar da Key din manhaja kebantacce wanda aka aika maka bayan yin rijista a shafin masu bunkasawa da rijistar aiki a API Header, yayin da aka nemi ayyukan API kuma aka kammala aika shi a Appkey: parameter

Fassarar Aya

Don samun bayanan da suka kebanci ayar da aka fassara, hakan zai kammala ta hanya mahada mai zuwa

Fassarar Sura

Domin samun bayanan da suka kebanci sura da fassara, hakan zai faru ta hanyar mahada mai zuwa Kuma za a iya barin iyakance pagesize, pagenumber

Sauke Cikakkiyar fassarar Alur'ani na wani yare da aka ayyana

Domin samun bayanan da suka kebanci cikakkiyar fassarar Alkur'ani ta yadda za ka samu damar amfana da manhajar ka ba sai ka bukaci yanar gizo-gizo ba, hakan zai faru ta hanyar mahada mai zuwa:

Bincike

Domin yin bincike a daya daga cikin yaruka, hakan zai faru da hanyar mahada mai zuwa: Kuma za a iya barin iyakance pagesize, pagenumber

Jerin Surori

Domin nuna jerin, ana fatan za a yi amfani da mahada mai zuwa:

Bishiyar rabe-rabe

Domin samun matashiyoyin kowane mataki daga cikin matakan bishiyar matashiyoyi, ana fatan yin amfani da mahada mai zuwa: Ana fatan an san cewa "parentld" shi ne ID din da ya kebanci matashiyar da ake so a gani a rassan matashiyoyi, a yanayin ganin tushen kuma a sa <span style="font-family:verdana">"parentId=0"</span>

Ayoyin matashiya

Domin nuna ayoyi a cikin wata matashiya, ana fatan za a yi amfani da mahada mai zuwa: Kuma za a iya barin iyakance pagesize, pagenumber

Sauke sigar rubutu

English
Français | Español latino | Español europeo
Bincike
Fassarar Sura cikakkiya
Fassarar Aya