Rabe-rabe 
                                Ibrahim (A.S) 
                                        -Addininsa, addininsa 
                                Iblis, a kuma duba: Aljani, shaidanu 
                                Idrisu (A.S) 
                                Adamu (A.S) 
                                        -Ya'yansa 
                                Is'haka (A.S) 
                                Isra'ila 
                                Musulunci (a kuma duba: Musulmi) 
                                Isma'ila (A.S) 
                                Yan tozon La'arafi 
                                Ma'abota duhuwa 
                                Ubangiji 
                                Alloli 
                                Iliyasu (A.S) 
                                Mutanen Madina 
                                Ayatul Kursiyyi 
                                Ayuba (A.S) 
                                Karanta 
                                Yankakkun haruffa, Bude surori 
                                lahira (a kuma duba, Aljanna da wuta) 
                                Kasa: 
                                        -Yanayin ta yayin tashin alkiyama 
                                        -Halittarta, kirkirarta, dawo da halittarta, dawo da kirkirarta 
                                        -Siffar ta 
                                Ayyuka na gari, kyawawa: 
                                        -Alkawarin mafi kyawu 
                                        -Manyan laifuka 
                                        -Masu aikata ta 
                                ayyuka, kokari, ayyukan alheri da na sharri 
                                        -Makoma, makoma 
                                Misalai, kamanceceniya 
                                Linjila 
                                Mutum, dan'adam (a kuma duba: muminai, kafirai): 
                                        -Jarraba su a duniya 
                                        -Makoma, komawa zuwa ga Allah 
                                        -Halittarsu, samar da su 
                                        -Dabi'unsu, siffofinsu 
                                        -Nauyin da ke kansu, manufar halittarsu 
                                Yin imani da alloli da yawa 
                                Imani, gaskatawa: (a kuma duba: muminai): 
                                        -Rukunan imani 
                                Kankan da kai 
                                Jarrabawoyi a rayuwar duniya (a kuma duba: muminai, jarrabawa, jarrabar Allah gare su) 
                                Ta'addanci da zalinci 
                                Tattalin arzuki (a kuma duba: Saya da sayarwa, kasuwanci) 
                                Aikin da'a, tsantseni, nagarta (a kuma duba: ayyuka na gari, kyawawa) 
                                Kirar karya, karya, barna, allolin da ake riyawa 
                                Saye da sayarwa, kasuwanci 
                                Kankan da kai, kama kafa, a kuma duba: Addu'a 
                                        -Zuwa ga Allah mai girma da daukaka 
                                        -Zuwa wanin Allah, a kuma duba shirka 
                                Zalinci, ta'addanci 
                                Tuba, komawa zuwa ga Allah: 
                                        -Kwadaitarwar Allah game da ita 
                                        -Karbar tuba, a kuma duba: Gafara. 
                                Tauhidi, daya tilo, shi kadai 
                                Attaura, littafin Yahudawa 
                                Dukiya da dukiya 
                                lada, sakamako (a kuma duba: hisabi, ranar alkiyama, ranar sakamako, ayyuka, kokari) 
                                Wutar Jahim, wuta: 
                                        -yan wuta, wadanda za a azabtar a cikin ta 
                                        -Mal'ikunta, wadanda aka wakilta su kula da wuta 
                                        -Siffanta ta 
                                Sakamako, kyauta (a kuma duba: Ayyuka, kokari, mai yawan karbar tuba, da kuma sakamako) 
                                Aljani 
                                Aljanna, Aljannar Firdausi: 
                                        -Ma'abotan ta, mazaunanta 
                                        -Siffanta ta 
                                Jihadi 
                                So: 
                                        -Wadanda Allah yake son su 
                                        -Son Allah, da Manzonsa, a kuma duba: Muminai 
                                        -Suna son rayuwar duniya 
                                Hajji da Umara 
                                Hijabi 
                                Hassada 
                                Hukunci, shugaba 
                                Rayuwa (a kuma duba: lahira): 
                                        -A wannan duniyar 
                                Halitta (a kuma duba: Allah) 
                                Gwalalo, yakin gwalalo 
                                Tsoron Allah, kiyaye dokokin Allah 
                                Addini, shari'a: 
                                        -Karkacewa daga gare shi 
                                        -Daga wurin Allah 
                                        -Wajabcin karbarsa da yin aiki da shi 
                                Riba 
                                Rahama 
                                Ruhi, ran dan'adam 
                                        -A rayuwar lahira 
                                        -A wannan duniyar 
                                        -Asalin rayuwa 
                                Zabura, Littafin Dawud 
                                Zakka 
                                Aure 
                                Ranar alkiyama, a kuma duba: lahira, ranar alkiyama, ranar hisabi 
                                Littafi, yin rijista 
                                Sihiri 
                                Sama, Sammai: 
                                        -yanayin ta yayin tashin alkiyama 
                                        -Halittar ta, kirkirrar ta, dawo da halittar ta, dawo da kirkirar ta 
                                        -Siffanta ta 
                                Shugaba Masihu 
                                Sharri (a kuma duba: Shaidan, azzalumai, kafirai 
                                        -Ukubarsa, ukubarsu 
                                Shirka, bautar Allah tare da wani allan na daban, a kuma duba: Kirkirar karya, karya, barna, allolin da ake riyawa 
                                Ceto 
                                Godiya, godiya, yabo, ga Allah 
                                Masu yin shaida 
                                Shaidan (a kuma duba: Aljani, Iblis) 
                                Shaidan 
                                Hakuri, juriya 
                                Lafiya 
                                Gaskiya, gaskiya, Hakika 
                                Sadaka, sadakoki 
                                Salla, a kuma duba: Addu'a 
                                Azumi 
                                Biyayya, mika wuya, bin umarni: 
                                        -Nisantar abubuwan da aka haramta 
                                        -Ga Annabi Muhammadu (SAW) 
                                        -Ga Allah (a kuma duba: ibada) 
                                Abinci 
                                Yaro karami 
                                Saki 
                                Tsarki, Tsarkaka (a kuma duba: Alwala) 
                                        -Ga ruhi 
                                Azzalumai, Masu manyan laifuka (a kuma duba: Kafirai) 
                                        -Ukubar su 
                                        -Siffanta su 
                                Zalunci 
                                Duniya 
                                Ibada: 
                                        -Bautar wanin Allah, a kuma duba: shirka, kafirai 
                                        -Ga Allah mai girma da daukaka shi kadai ba shi da abokin tarayya, a kuma duba: sallah, zakka, azumi... 
                                Adala 
                                Afuwa, da gafara: 
                                        -Daga Allah (a kuma duba: Allah mai girma da daukaka) 
                                        -Daga Annabi da kuma muminai 
                                Ukubobin shari'a da na mutane 
                                Ilimi, sani: 
                                        -Ilimin da aka ba wa mutum 
                                        -Ilimin Allah 
                                        -Wajabcin neman ilimi da kuma aiki da shi 
                                Wariyar launin fata 
                                Yarjejeniyoyi, kulle-kulle: 
                                        -cika su 
                                        -Warware su 
                                Kambun-baka 
                                Zina da neman jinsi 
                                Fidiya (a kuma duba: Kaffara): 
                                        -A cikin ibadoji 
                                        -A ranar alkiyama 
                                        -Abin da ke kishiyantar saki 
                                        -Daga kurkuku 
                                Fa'idoji, faida 
                                Doka 
                                Alkibla, alkiblar Musulmi 
                                Yaki don daukaka kalmar Allah 
                                Kisa 
                                Alkur'ani, zancen Allah, ayoyin Allah, wahayi daga Allah: 
                                        -Saukar da Alkur'ani daga Allah, wahayi daga Allah 
                                        -Karanta shi, da karantar sa, da fahimtarsa da yin aiki da shi 
                                        -Akwai shiriya a cikinsa, da shiryarwa, da nusarwa 
                                        -Mai karfafawa da kuma cika littattafan da suka gabata 
                                        -Mu'ujizar Alkur'ani, kalubalantar wani ya zo da irinsa 
                                        -Matsayar kafirai game da Alkur'ani 
                                        -Matsayar muminai game da Alkur'ani 
                                Adalci, adalci, ma'auni, ma'aunin nauyi 
                                        -Auna ayyuka 
                                Kissoshin Alkur'ani (a kuma duba: Annabawa) 
                                Alkiyama (a kuma duba: ranar sakamako; ranar alkiyama) 
                                Kafirai: 
                                        -Alakarsu da muminai 
                                        -Siffarsu 
                                        -Alkawarin Allah gare su 
                                Littafin da aka kiyaye, kaddara, rubuta dukkan komai kafin halitta 
                                Tsarkakken littafi (a kuma duba: Linjila, da littafin Yahudawa) 
                                        -Ma'abota littafi, a kuma duba: Nasara, Isra'ila, Yahudawa, 'Ya'yan Isra'ila 
                                Littafi 
                                Ka'aba 
                                Kaffarori (a kuma duba: Fidiya) 
                                Kaffara 
                                Allah Mai girma da daukaka 
                                        -Nufinsa da ganin damarsa 
                                        -Yin imani da shi 
                                        -Rayayye mai yin gado 
                                        -Mai halittawa da kuma rayawa da kashewa 
                                        -Mai bayarwa, arzurtawa, mai yi wa bayinsa falala 
                                        -Hukuncinsa da ikonsa 
                                        -Ambatonsa da gode masa 
                                        -Rahamarsa 
                                        -Sarautarsa da mulkinsa 
                                        -Jinsa da ganinsa 
                                        -Shari'unsa da Iyakokinsa 
                                        -Hakurinsa, Afuwarsa, Juriyarsa 
                                        -Iliminsa 
                                        -Gare shi kadai muminai suke dogaro 
                                        -Fushinsa 
                                        -Gafararsa da Afuwarsa 
                                        -Ikonsa 
                                        -Karfinsa da Rinjayensa 
                                        -Kadaitakar Allah, kadaita Allah 
                                Leburaliyya da Almaniyanci 
                                Muminai: 
                                        -Jarraba, Jarrabar Allah gare su 
                                        -Alakarsu da kusancin su da Allah 
                                        -Siffarsu 
                                        -Alkawarin Allah gare su 
                                Mace 
                                Masallaci mai alfarma, Makka 
                                Musulmi (a kuma duba: Muminai) 
                                        -Kafin annabcin Muhammadu (SAW) 
                                Kayan sha masu sa maye 
                                Mala'iku 
                                Munafukai 
                                Mutuwa (a kuma duba: Kisa, wasiyya) 
                                        -Wajabcin mutuwa 
                                        -Mala'ikun mutuwa 
                                Mutane, 'yan'adam 
                                        -Addinansu da abubuwan da suka kudurce 
                                        -Umarnin Allah gare su 
                                        -Siffofinsu da dabi'unsu 
                                Annabta 
                                Nasara, ma'abota littafi 
                                Cin nasara, budi (a kuma duba: Jihadi, yaki don daukaka kalmar Allah, alamomin nasarar Allah) 
                                Hijira, 'yan gudun hijira 
                                Hijira, fita yaki don daukaka kalmar Allah 
                                Shiriya, nusarwa 
                                Wahayi 
                                Wasiyya 
                                Wasiyya, kayan gado 
                                Alwala, Tsarki: 
                                        -Alwala 
                                        -Taimama 
                                        -Wanka 
                                Alyasa'u (A.S) 
                                Yahudawa, a kuma duba: Isra'ila, 'ya'yan Isra'ila, tsarkakken littafi 
                                Ya'yan Isra'ila 
                                Ya'yan Isra'ila, 'ya'yan Isra'ila 
                                Jaluta 
                                Jibrilu (a kuma duba: Mala'iku) 
                                Hakkoki da wajiban zumunci, iyali da makusanta 
                                Hakikanin Musulunci: 
                                        -Addini a wurin Allah shi ne Musulunci 
                                Laifi, zunubi (a kuma duba: ayyukan sharri, azzalumai, kafirai) 
                                Dawud (A.S) 
                                kiran bayi zuwa ga Musulunci 
                                Ambaton sashin annabawa da suna, a kuma duba: Musa, Isa, Adamu, Muhammadu amincin Allah ya tabbata a gare su 
                                Zulkiflu 
                                Tafiya tsarkakkiya 
                                Manzannin Allah (A.S) 
                                        -Manzanni daga cikin mala'iku 
                                        -Siffofin su na dan'adamtaka, dan'adamtakar su 
                                Zakariyya (A.S) 
                                Sujudar tilawa 
                                Sulaimanu (A.S) 
                                Shu'aibu (A.S) 
                                Watan Ramadan, a kuma duba: Azumi 
                                Salihu (A.S) 
                                Daluta 
                                Dawafi, Sa'ayi 
                                Bayin Allah na kwarai, a kuma duba: muminai, Musulmi 
                                Bautar wanin Allah 
                                Iddar mace: 
                                        -Dalilin yin saki 
                                        -Dalilin mutuwa 
                                Uzairu 
                                Alamomin taimakon Allah ga bayinsa, Mu'ujizojin da Allah ya taimaki Annabawansa da su 
                                Isa (A.S) 
                                Yakin Tabuka 
                                Fir'auna da tawagarsa 
                                kashe 'ya'ya 
                                Mutanen Samudawa 
                                Mutanen Adawa 
                                Littafin Allah 
                                Rubuta ayyuka, rijistar ayyuka 
                                Ludu 
                                        -Matarsa 
                                Muhammadu (SAW) 
                                        -Yin imani da annabtarsa 
                                        -Iyalinsa 
                                        -Aikinsa, nauyin da ke kansa 
                                        -Wajabcin yi masa biyayya, da son sa, da kuma bin sa 
                                        -Siffarsa 
                                Madyana 
                                Maryamu, mahaifiyar Isa (A.S) 
                                Masallaci, Masallatai 
                                Yakin Uhudu 
                                Yakin Gwalalo 
                                Yakin Badar 
                                Wurin Salla, dakin ibada 
                                Makka, a kuma duba: Hajji da Umara 
                                Masarautar garin Saba'i 
                                Musa (A.S) 
                                Nuhu 
                                Haruna (A.S) 
                                Hudu (a kuma duba: mutanen Adawa) 
                                Binne 'ya'ya mata, kashe 'ya'ya mata 
                                Yajuju da Majuju 
                                Yahaya (A.S) 
                                Ya'akubu (A.S) 
                                Yusufa (A.S) 
                                Ranar sakamako, kyauta 
                                Ranar Juma'a 
                                Ranar hisabi 
                                Ranar hisabi, ranar alkiyama 
                                Ranar Asabar 
                                Ranar alkiyama 
                                Yunusa (A.S)